Tehran (IQNA) Hukumar kula da kur'ani ta kasar Afirka ta Kudu (SANQC) kungiya ce ta Musulunci wacce shirinta na farko shi ne gasar haddar kur'ani ta kasa da ake gudanarwa a kowace shekara, kuma sakatariyarta ce ke karkashin jagorancin malaman kimiyyar karatu.
Lambar Labari: 3487631 Ranar Watsawa : 2022/08/03
Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya jaddada wajabcin daukar matakan na bai daya tsakanin kasashe domin kalubalantar takunkuman Amurka da kuma kare al’ummar falastinawa.
Lambar Labari: 3484752 Ranar Watsawa : 2020/04/28
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da taron tunawa da Kasim Sulaimani a kasar Afrika ta kudu .
Lambar Labari: 3484430 Ranar Watsawa : 2020/01/19
Bangaren shari’a a Afrika ta kudu na ci gaba da bincike kan harin da aka kai wa wani masallaci a garin Durban.
Lambar Labari: 3484330 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Lambar Labari: 3484325 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Bangaren kasa da kasa, musulmin yankin Gordon Bay a kasar Afrika ta kudu sun samu izinin ginin masallaci.
Lambar Labari: 3484156 Ranar Watsawa : 2019/10/15
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano a kasar Afrika da ta kudu domin kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky
Lambar Labari: 3483881 Ranar Watsawa : 2019/07/26
Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi’a a kasar afrika ta kudu sun shirya taro da ya hada musulmi da kiristoci.
Lambar Labari: 3483844 Ranar Watsawa : 2019/07/15
Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani fim kan tarihin musulmin kasar Afirka ta tashar talabijin ta Qfogh.
Lambar Labari: 3483715 Ranar Watsawa : 2019/06/06